A duk lokacin da mutum ya nemi gafarar Allah, Allah yana karbansa ko da kuwa an kore shi tsawon rayuwarsa; Ta yadda Alkur’ani mai girma ya gabatar da tuba a matsayin daya daga cikin abubuwan da ke tabbatar da ceton dan Adam.
Lambar Labari: 3488996 Ranar Watsawa : 2023/04/17